Mu Zagaya Duniya by RFI Hausa

Mu Zagaya Duniya

Shirin Mu Zagaya Duniya na duba Wasu Muhimman Labarai da suka ja hankalin Duniya a cikin mako. Ana gabatar da shirin ne a ranar Asabar da safe a kuma maimaita ranar Lahadi da daddare.

Radio: RFI Hausa
Category: News & Politics
 • 302 
  - Mu Zagaya Duniya - Halin da ake ciki dangane da sace dalibai mata sama da 300 a Zamfara
  Sat, 27 Feb 2021
 • 301 
  - Mu Zagaya Duniya - An fara taron shugbannin manyan kasashen duniya na G7
  Sat, 20 Feb 2021
 • 300 
  - Mu Zagaya Duniya - Bitar labarun mako: Kasashen duniya sun yi tur da juyin mulkin kasar Myanmar
  Sat, 06 Feb 2021
 • 299 
  - Mu Zagaya Duniya - Mu Zagaya Duniya: Turai ta amince allurar rigakafin kamfanin AstraZeneca, Buhari ya sallami hafsoshin tsaron Najeriya
  Sat, 30 Jan 2021
 • 298 
  - Mu Zagaya Duniya - An rantsar da Joe Biden a matsayin sabon shugaban Amurka na 46 don maye gurbin Donald Trump
  Sat, 23 Jan 2021
Show more episodes

More news & politics podcasts

More news & politics international podcasts