Kasuwanci by RFI Hausa

Kasuwanci

Shirin yakan duba yadda kasuwanci da tattalin arizikin kasashen duniya ke ciki. Kana yakan ji sabbin dubaru da hajojin ci gaban tattalin arzikin na kasashen duniya. Tare da jin ta bakin 'Yan kasuwa da Masana’antu dangane da halin da suke ciki.

Radio: RFI Hausa
Category: Business
 • 215 
  - Kasuwanci - Tasirin nadin Okonjo Iweala a shugabancin Hukumar Kasuwanci ta Duniya
  Wed, 03 Mar 2021
 • 214 
  - Kasuwanci - Yaya ake hada-hadar kudin intanet na Crypto Currency da CBN ya haramta a Najeriya
  Wed, 10 Feb 2021
 • 213 
  - Kasuwanci - Gwamnatin Yobe ta gina kasuwannin zamani don inganta tattalin arziki
  Thu, 04 Feb 2021
 • 212 
  - Kasuwanci - Matasan Barno sun rungumi dogaro da kai don fita daga kangin talauci
  Thu, 04 Feb 2021
 • 211 
  - Kasuwanci - Najeriya na kokarin farfadowa daga matsalar tattalin arziki ta hanyar bunkasa kananu da matsakaitan masana'antu
  Wed, 13 Jan 2021
Show more episodes

More business podcasts

More business international podcasts