Ilimi Hasken Rayuwa by RFI Hausa

Ilimi Hasken Rayuwa

Wannan Shirin ya shafi Fadakar da al'umma game da ci gaban da aka samu a sha'anin Ilimi a fannoni daban-daban na duniya, tare da nazari kan irin ci gaban da aka samu wajen binciken kimiya da fasaha da ke neman saukakawa Dan’adam wajen tafiyar da rayuwarsa a duniya. Shirin kuma zai yi kokarin jin irin bincike da masana ke yi domin inganta rayuwar Bil’adama. Shirin na zo maku ne, a duk ranar Talata a shirye-shiryenmu na safe, a ku maimata ranar Alhamis.

Radio: RFI Hausa
Category: Education
 • 262 
  - Ilimi Hasken Rayuwa - Yadda jami'ar ATBU ta samar da lantarki na kashin kanta mai amfani da hasken rana
  Tue, 23 Feb 2021
 • 261 
  - Ilimi Hasken Rayuwa - Sabon sauyin da hukumar OBM ta yi ga daliban da za su rubututa jarabawar BAC a Nijar
  Tue, 16 Feb 2021
 • 260 
  - Ilimi Hasken Rayuwa - Matashin da ya kera jirgin sama mara matuki mai nadar bayanan sirri a Kano- 3
  Tue, 09 Feb 2021
 • 259 
  - Ilimi Hasken Rayuwa - Matashi ya kera jirgin sama mara matuki mai nadar bayanan sirri a Kano- 2
  Tue, 02 Feb 2021
 • 258 
  - Ilimi Hasken Rayuwa - Kano: Matashi ya kera jirgin sama mara matuki mai nadar bayanan sirri
  Tue, 26 Jan 2021
Show more episodes

More education podcasts

More education international podcasts