
Shirin Dandalin Siyasa, yana tattaunawa tare da tafka muhawar kan al’amurran siyasa da ke faruwa a kasashen duniya, da batutuwan da suka shafi al’umma kai tsaye, wanda Bashir Ibrahim Idris ke jagoranta. Wannan Shirin na zuwa ne a karshen mako Ranar Assabar da maimaci a ranar Lahadi a Shirye Shiryen Safe da Yamma.
Radio: RFI Hausa
Category: News & Politics
-
146- Dandalin Siyasa - Nazari kan zaben Gwamnoni a NajeriyaThu, 07 Mar 2019
-
145- Dandalin Siyasa - Shugaba Buhari ya lashe zaben Najeriya wa'adi na biyuThu, 28 Feb 2019
-
144- Dandalin Siyasa - 2019: Hankulan kasashen duniya sun karkata zuwa zabukan NajeriyaWed, 13 Feb 2019
-
143- Dandalin Siyasa - Yadda Siyasa ke gudana a Jihar Kano gabanin zaben shugaban kasaFri, 08 Feb 2019
-
142- Dandalin Siyasa - Shiri kan dakatar da Babban mai shari'ar NajeriyaWed, 30 Jan 2019
Show more episodes
5