Dandalin Fasahar Fina-finai by RFI Hausa

Dandalin Fasahar Fina-finai

Fili ne na musamman kan Fina-finai ta hanyar tattauna da masu ruwa da tsaki a wannan fanni a duniya, Tare da wayar wa ma su sauraro kai da kara masu basira dangane da hikimar da Allah ya  bai wa wasu ta fanin shirya fim ko tsara wasan kwaikwayo. Wanda ke zo maku a duk ranar Asabar da safe, tare da maimaici a ranar Lahadi da yamma.

Radio: RFI Hausa
Category: News & Politics
 • 238 
  - Dandalin Fasahar Fina-finai - Samun daukaka a Kannywood lokaci ne - Saratu Abubakar Zazzau
  Sun, 21 Feb 2021
 • 237 
  - Dandalin Fasahar Fina-finai - Masoyan mawaki Nura M. Inuwa sun yi zanga- zangar rashin sakin wakokinsa na tsawon lokaci
  Sun, 07 Feb 2021
 • 236 
  - Dandalin Fasahar Fina-finai - ko yaya ake shirya fim a Najeriya ?
  Sun, 31 Jan 2021
 • 235 
  - Dandalin Fasahar Fina-finai - Muhimmancin masana'antar shirya fina-finai wajen samar da ayyukan yi (2)
  Sun, 17 Jan 2021
 • 234 
  - Dandalin Fasahar Fina-finai - Muhimmancin masana'antar shirya fina-finai wajen samar da ayyukan yi
  Sun, 10 Jan 2021
Show more episodes

More news & politics podcasts

More news & politics international podcasts