Bakonmu a Yau by RFI

Bakonmu a Yau

A kullum mukan gayyaci masana a fannoni daban daban domin tattauna wasu muhimman al'amurra da suka shafi kanun labarai a duniya. wani lokacin kuma wasu manyan jami'an gwamnati da masu fada aji sukan kawo muna ziyara domin tattauna batutuwan da suka shafi matsalolin da suka shafe su ko kuma ci gaban kasa.

Radio: RFI Hausa
Category: News & Politics
 • 1121 
  - Bakonmu a Yau - AIG Muhammad Hadi Zarewa kan tserewar wasu sojojin Najeriya daga bakin aiki
  Thu, 04 Mar 2021
 • 1120 
  - Bakonmu a Yau - Tattaunawa da Mainasara Faskari kan ikirarin Buhari na kawo karshen sace dalibai
  Tue, 02 Mar 2021
 • 1119 
  - Bakonmu a Yau - Ana fuskantar karancin abinci a Kudancin Najeriya saboda yajin aikin masu shigar da kaya
  Mon, 01 Mar 2021
 • 1118 
  - Bakonmu a Yau - Farfesa Usman Mohammed kan tarzomar da ta biyo bayan sakamakon zaben Nijar
  Thu, 25 Feb 2021
 • 1117 
  - Bakonmu a Yau - Tattaunawa da Sani Ibrahim dan farar hula a Nijar game da nasarar Bazoum a zaben shugaban kasa
  Wed, 24 Feb 2021
Show more episodes

More news & politics podcasts

More news & politics international podcasts